<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><title>A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi LW64</title>
<lyrics>[V1]
 1) A cikin daren nan da aka ba da shi,
 Ya sanya jibin nan na tunawa da shi.

[V2]
 2) &quot;Gurasan nan,&quot; ya ce, &quot;Jikina ne, ku ci,
 Ƙoƙon jinina ne, jinin alkawari.&quot;

[V3]
 3) &quot;Mai cin abincin nan, mai shan ƙoƙon nan kuwa,
 Shelata ya ke yi, shelata mutuwata.&quot;

[V4]
 4) &quot;In ka ci namana, in ka sha jinina,
 Ba za ka ji yunwa ko ƙishi ba daɗai.&quot;

[V5]
 5) Ya Ubangijinmu, ƙosad da ranmu yau.
 Kullum ka ciyad da mu har ranar zuwanka.</lyrics>
<hymn_number>64</hymn_number>
</song>